![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Maradi | ||||
Babban birni | Mayahi (gari) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 557,186 (2012) |
Mayahi sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Maradi, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Mayahi. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 546 826[1].