Mazabar Anabar

Mazabar Anabar
constituency of Nauru (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Nauru
Wuri
Map
 0°31′00″S 166°57′00″E / 0.5167°S 166.95°E / -0.5167; 166.95

Mazabar Anabar daya ce daga cikin mazabar Nauru kuma tana da gundumomi uku: Anabar,Anibare,da Ijuw.Ya ƙunshi yanki na 5.1 km²,kuma tana da yawan jama'a 1,240.Ya mayar da mambobi biyu a Majalisar Nauru a Yaren.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne