Michael Otedola

Michael Otedola
Gwamnan Legas

ga Janairu, 1992 - 18 Nuwamba, 1993
Raji Rasaki - Olagunsoye Oyinlola
Rayuwa
Haihuwa Epe, 16 ga Yuli, 1926
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa Epe, 5 Mayu 2014
Makwanci jahar Legas
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Makaranta University of Westminster (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Babban taron jam'iyyar Republican

Michael Otedola (an haife shi a ranar16 ga watan Yuni shekarar 1926 - 5 May 2014) ya kasance ɗan siyasan Najeriya ne kuma tsohon Gwamnan Jihar Legas, Najeriya.

Otedola an haife shi ne a ranar 16 ga watan Yuni shekarar 1926 a cikin dangin musulmai a Odoragunsin, karamar hukumar Epe ta jihar Legas. Ya kuma mutu a ranar 5 ga Mayu 2014 a gidansa da ke garinsa na Epe, Legas.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne