Michael Barrington Ricketts (an haife shi a ranar 4 ga watan Disamba 1978) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila. Ya taka leda a matsayin dan wasan gaba kuma Ingila ta taba tsaida shi sau ɗaya, a wasan kwallon sada zumunci da Netherlands a shekara ta 2002. [1][2]
Ricketts yana da shekaru 14 ya fara wasa ga Walsall, Bolton Wanderers, Middlesbrough, Leeds United, Stoke City, Cardiff City, Burnley, Southend United, Preston North End, Oldham Athletic da Tranmere Rovers.
↑"England Record". England Football Online. Retrieved 21 November 2012.
↑G. & J. Rollin, Sky Sports Football Yearbook 2003–2004, Headline Book Publishing, 2003, p. 836