![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Cape Town, 12 Oktoba 1962 |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Mutuwa | Cape Town, 21 Disamba 2024 |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm0098480 |
Michelle Botes (an Haife ta a ranar sha biyu 12 ga watan Oktoba shekar ta alif dari tara da sittin da biyu miladiyya 1962 kuma ya mutu a ranar 21 ga Disamba, 2024), 'yar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu, mai koyar da harshe, mai kira kuma mai koshin kanshi .[1] An fi saninta da rawar da ta taka a cikin talabijin Legacy (2020), Isidingo (1998) da Arende (1994).[2]