![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
1 ga Yuli, 2014 - 1 ga Yuli, 2019 District: Yorkshire and the Humber (en) ![]() Election: 2014 European Parliament election (en) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Kingston upon Hull (en) ![]() | ||
ƙasa | Birtaniya | ||
Harshen uwa | Turanci | ||
Karatu | |||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Wurin aiki |
Strasbourg da City of Brussels (en) ![]() | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
UK Independence Party (en) ![]() | ||
mike-hookem.org |
Michael Hookem (an haife shi a ranar 9 Oktoban 1953) ɗan siyasan Burtaniya ne wanda ya rike matsayin Memba na Majalisar Turai (MEP) inda ya wakil ci Yorkshire da Humber tsakanin 2014 zuwa 2019.[1]
Tsohon mamba ne na jam'iyyar UKIP Independence Party (UKIP), Hookem ya kasance mataimakin shugaban UKIP a karkashin Gerard Batten daga watan Fabrairun 2018 har zuwa lokacin da yayi murabus a Watan Mayun 2019 don takarar shugabancin kasar.[2] Ya kuma yi aiki a matsayin Kakakin Ma'aikatar Kifi da Harkokin Kwararru tsakanin shekara ta 2016 zuwa 2019,[3] da kuma Kakakin Tsaro a 2019 kuma a baya daga 2014 zuwa 2016.[4]