![]() | |
---|---|
yawan mutane da Wikimedia disambiguation page (mul) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
North Africans (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Suna a harshen gida | مصريين |
Yaren haihuwa | Larabci |
Addini |
Mabiya Sunnah, Coptic Orthodox Church (en) ![]() ![]() |
Misirawa , Yan 'Misra: Wannan Kalmomin sunaye ne ko lakabi da ake ba mutunen da suka fito daga kasar Misra.
Saidai a kanyi amfani da sunaye kamar; Dan'Misra ga namiji mutum daya, Yar'Misra ga mace daya, Yan'Misra ga kowa idan suna da yawa sai acemasu misrawa.