Mississippi (kogi) | ||||
---|---|---|---|---|
main stream (en) | ||||
Bayanai | ||||
Suna a harshen gida | Mississippi River | |||
Origin of the watercourse (en) | Lake Itasca (en) | |||
Mouth of the watercourse (en) | Gulf of Mexico (en) | |||
Drainage basin (en) | Mississippi River drainage basin (en) | |||
Basin country (en) | Tarayyar Amurka da Kanada | |||
Nahiya | Amirka ta Arewa | |||
Ƙasa | Tarayyar Amurka | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | Central Time Zone (en) | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka |
.
Kogin Mississippi na da tsawon kilomita 3,730. Zurfinta arba’in kilomita 2,980,000 a kasa. Matsakaicin saurinta 16,800 m3/s wanda ya bambanta daga saurin 4,500 m3/s zuwa 86,800 m3/s. Mafarinta daga tafkin Itaska, a jihar Minnesota. Kananan rafufukanta su ne Missouri,Ohio da Arkansas.
Ta bi cikin jihohin goma a ƙasar Tarayyar Amurka (Minnesota, Wisconsin, Iowa, Illinois, Missouri,Kentucky, Tennessee, Arkansas, Mississippi da Louisiana). Waxannan biranen na samuwa a gefen kogin Neja: Minneapolis–Saint Paul, St. Louis, Baton Rouge, New Orleans.