Miyan Kwakwa | |
---|---|
fruit soup (en) ![]() | |
![]() | |
Kayan haɗi |
Palm fruit (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Tarihi | |
Asali | Najeriya |
Miyan gyada dabino miya ce da aka yi daga itacen dabino[1][2] kuma ya zama ruwan dare a cikin jama'ar Afirka. Ya samo asali ne daga ƙabilar Urhobo a jihar Delta, Najeriya. Miyar dabino ta zama miyar nahiya.