Mo Abudu | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Mosunmola Abudu |
Haihuwa | Landan, 11 Satumba 1964 (60 shekaru) |
ƙasa |
Birtaniya Najeriya |
Mazauni | Lagos, |
Ƙabila | Yaren Yarbawa |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
University of Westminster (en) MidKent College (en) Ridgeway School (en) West Kent College (en) |
Matakin karatu | master's degree (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan kasuwa, philanthropist (en) , media proprietor (en) da marubin wasannin kwaykwayo |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm5801801 |
momentswithmo.tv |
Mosunmola Abudu, wadda aka fi saninta da Mo Abudu, (an haife ta ne a ranar 11 ga watan Satumban shekarar 1964) ta kuma kasance hamshakiyar attajira ce a kafofin watsa labarai ta Nijeriya (tare da abubuwan da suka shafi watsa shirye-shiryen wutar lantarki, yin fim da samar da abun ciki), mai ba da taimako ce kuma tsohuwar mai ba da shawara ce kan kula da albarkatun mutane. Mujallar Forbes ta bayyana ta a matsayin "Mace mafi Nasara a nahiyar Afirka, kuma an ƙididdige ta a matsayin ɗaya daga cikin "Mata 25 Mafiya karfi a Gidan Talabijin na Duniya" na 'The Hollywood Reporter'.