Modupe Oshikoya

Modupe Oshikoya
Rayuwa
Haihuwa 2 Mayu 1954 (70 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Najeriya
Karatu
Makaranta University of California, Los Angeles (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines heptathlon (en) Fassara
high jump (en) Fassara
long jump (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Tsayi 165 cm

Modupe Oshikoya (An haifeta ranar 12 ga watan Mayu, 1954) tsohuwar yar wasan tsere ce daga Najeriya, wacce ta fafata a gasar tsere da dogon tsalle na mata wa Najeriya, a lokacin ta. Ta kasance 'yar wasan Olympic sau ɗaya a 1972, kuma ta fafata a gasar heptathlon. Oshikoya ta lashe adadin kyautukan zinare biyar a Gasar Wasannin Afirka (1973 da 1978). Oshikoya ta yi gasa kuma ta lashe lambar zinare ga jami'ar ta da ke Amurka, UCLA a cikin mita 100, Long Jump, matsalolin mita 100 da hepthatlon a gasar NCAA a 1982.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne