Mohamed Khouna Ould Haidalla | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
8 ga Maris, 1984 - 12 Disamba 1984 ← Maaouya Ould Sid'Ahmed Taya (en) - Maaouya Ould Sid'Ahmed Taya (en) →
4 ga Janairu, 1980 - 12 Disamba 1984 ← Mohamed Mahmoud Ould Louly (en) - Maaouya Ould Sid'Ahmed Taya (en) →
31 Mayu 1979 - 12 Disamba 1980 ← Ahmed Ould Bouceif (en) - Sid Ahmed Ould Bneijara (en) → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | La Güera (en) , 1940 (84/85 shekaru) | ||||||
ƙasa | Muritaniya | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | École Spéciale Militaire de Saint-Cyr (en) | ||||||
Harsuna | Larabci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa da dictator (en) | ||||||
Aikin soja | |||||||
Fannin soja | Armed Forces of Mauritania (en) | ||||||
Digiri | colonel (en) | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||||
Jam'iyar siyasa | independent politician (en) |
Mohamed Khouna Ould Haidalla (Larabci: محمد خونا ولد هيداله Muḥammad Khouna Wald Haidalla; an haife shi a shekara ta 1940) shi ne shugaban kasar Mauritania (Shugaban Kwamitin Sojoji don Ceto Kasa, CMSN) daga 4 ga Janairu 1980 zuwa 142 ga Disamba. Ya kasance dan takarar da bai yi nasara ba a zaben shugaban kasa na 2003 da zaben shugaban kasa na 2007.[1] [2]