![]() | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||
8 ga Maris, 1984 - 12 Disamba 1984 ← Maaouya Ould Sid'Ahmed Taya (en) ![]() ![]()
4 ga Janairu, 1980 - 12 Disamba 1984 ← Mohamed Mahmoud Ould Louly (en) ![]() ![]()
31 Mayu 1979 - 12 Disamba 1980 ← Ahmed Ould Bouceif (en) ![]() ![]() | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa |
La Güera (en) ![]() | ||||||
ƙasa | Muritaniya | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
École Spéciale Militaire de Saint-Cyr (en) ![]() | ||||||
Harsuna | Larabci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a |
ɗan siyasa da dictator (en) ![]() | ||||||
Aikin soja | |||||||
Fannin soja |
Armed Forces of Mauritania (en) ![]() | ||||||
Digiri |
colonel (en) ![]() | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||||
Jam'iyar siyasa |
independent politician (en) ![]() |
Mohamed Khouna Ould Haidalla (Larabci: محمد خونا ولد هيداله Muḥammad Khouna Wald Haidalla; an haife shi a shekara ta 1940) shi ne shugaban kasar Mauritania (Shugaban Kwamitin Sojoji don Ceto Kasa, CMSN) daga 4 ga Janairu 1980 zuwa 142 ga Disamba. Ya kasance dan takarar da bai yi nasara ba a zaben shugaban kasa na 2003 da zaben shugaban kasa na 2007.[1] [2]