![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa |
Kama (en) ![]() |
ƙasa | Afghanistan |
Mutuwa | Kabul, 1978 |
Yanayin mutuwa | hukuncin kisa |
Karatu | |
Makaranta |
Columbia University (en) ![]() Jami'ar Al-Azhar |
Harsuna |
Pashto (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da maiwaƙe |
Employers |
Kabul University (en) ![]() |
Imani | |
Addini | Mabiya Sunnah |
Jam'iyar siyasa | no value |
Mohammad Musa Shafiq (an haife shi a shekarar ta 1932; ya mutu a shekarar ta 1979) ya kasance ɗan siyasar Afghanistan kuma mawaƙi inda ya taba rike muƙamin firayim ministan Afghanistan. Ya fara zama Ministan Harkokin Waje a shekara ta 1971 kafin zaman sa Firayim Minista a watan Disamban shekara ta 1972. Ya rasa mukaman biyu lokacin da aka kifar da Mohammed Zahir Shah a ranar 17 ga watan Yulin shekara ta 1973. Ya rayu a duk lokacin mulkin Mohammed Daoud Khan, amma an kama shi bayan juyin mulkin shekara ta 1978 na kwaminisanci kuma aka kashe shi tare da sauran wasu 'yan siyasa masu adawa da gurguzu a cikin shekara ta 1979.