Mohammed Bennouna | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
21 ga Faburairu, 2006 -
6 ga Faburairu, 2006 - ← Nabil Elaraby (en)
9 ga Maris, 2001 - 1 ga Faburairu, 2006 - Mostapha Sahel (en) →
16 Nuwamba, 1998 - 28 ga Faburairu, 2001 | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Marrakesh, 29 ga Afirilu, 1943 (81 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Moroko | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Université de Nancy (en) 1972) doctorate in France (en) : international law (en) University of Paris (en) The Hague Academy of International Law (en) | ||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya da mai shari'a | ||||||||
Employers | Mohammed V University (en) (1975 - 1979) | ||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||
Mamba | Institut de Droit International (en) |
Mohamed Bennouna ( Larabci: محمد بنونة; An haife shi 29 Afrilu 1943 a Marrakech, Maroko) ɗan diflomasiyya ne na ƙasar Moroko kuma masanin shari'a. Ya yi aiki a matsayin farfesa a Jami'ar Mohammed V, a matsayinsa na wakilin dindindin na ƙasarsa ta haihuwa a Majalisar Ɗinkin Duniya daga shekarun 1998 zuwa 2001, kuma a matsayin Alkalin Kotun hukunta manyan laifuka ta ƙasa da ƙasa na tsohuwar Yugoslavia. Tun a shekarar 2006, shi ne alƙali na Kotun Duniya.