Mohammed bin Faisal Al Saud | |||||
---|---|---|---|---|---|
Fayil:Mohammed bin Faisal Al Saud.jpeg | |||||
Born | 1937 Taif, Saudi Arabia | ||||
Died | 14 January 2017 | (aged 79–80)||||
Burial | 16 January 2017 | ||||
Spouse | Muna bint Abd al Rahman bin Azzam Pasha | ||||
Issue |
| ||||
Page Module:Infobox/styles.css has no content.
| |||||
House | House of Saud | ||||
Father | King Faisal | ||||
Mother | Iffat Al Thunayan | ||||
Page Module:Infobox/styles.css has no content. | |||||
Alma mater | Menlo College |
Mohammed bin Faisal Al Saud ( Larabci: محمد بن فيصل آل سعود </link> , Mohammed bin Faysal Āl Sa'ud ; 1937-14 Janairun shekarar 2017) yariman Saudiyya ne kuma dan kasuwa. Ya kuma kasance dan Sarki Faisal kuma yana daya daga cikin wadanda suka jajirce wajen kafa bankin Musulunci da inshorar Musulunci.