Motsi

Motsi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na physical process (en) Fassara da canji
Karatun ta mechanics (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara velocity (en) Fassara, acceleration (en) Fassara da trajectory (en) Fassara
Manifestation of (en) Fassara geometric motion (en) Fassara
Motsi
Motion
motion
Motsi
motsi
motion
motsi

Motsi A physics, idan abu ya canza wuri daga wurin da yake tare da girmama lokaci yayin canzawar abun. A wajan lissafi, motsi yana nufin canza wuri, gudu, kuzari da Kuma sauri mai bayar da hujja a wajan mai yin awo domin ya samu damar auna canjin wuri na wani abu da kuma lokacin da abun zai dauka lokacin gusawarshi. Gungun Physics sun bayyana motsawar wani abu ba tare da hujja ba ana kiran wannan abun da "Kinematics". Sai dai gungun masu karanta Forces da kuma illarsu a motsi ana kiransu da "Dynamics".

Idan abu bai motsi, yana da alaƙa da bada tarin hujjoji cewar wannan abun bai motsi, zaune yake wuri daya ko kuma an girke shi ne cak da yanayin wurin da yake. Masana Physics na zamani sun rike cewa yanda babu wasu rikakkun hujjoji, to hikimar Norton ta motsi ba zata yiyu ba. Komi na duniya zai iya kasancewa mai motsi.

Motsi zai iya yiyuwa da abubuwan gani da yawa kamar abu mai nauyi, marar nauyi da kuma duk nau'in abubuwa na duniya. Wani zai iya magana akan motsawar hotu na da kuma ƙira. Baki ɗaya dai motsi yana nufin canzawar wani abu daga wani wuri zuwa wani wuri tare da lokaci.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne