![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Madinah, 600s |
ƙasa | Khulafa'hur-Rashidun |
Mutuwa | Siriya, 640 |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a |
muhaddith (en) ![]() ![]() |
Wurin aiki |
Madinah da al-Jund province (en) ![]() |
Aikin soja | |
Ya faɗaci |
Expeditions of Muhammad (en) ![]() Badar Yaƙin Uhudu Yaƙin gwalalo |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Muadh ibn Jabal (Larabci: مُعاذ بن جبل; 603 – 639) sahabi ne (sahabin) annabin musulunci Muhammad.[1][2] Mu'az Ansar Banu Khazraj ne kuma ya hada Alqur'ani tare da sahabbai biyar alhalin Muhammad yana raye.[2] An san shi da wanda yake da ilimi mai yawa.[3] Muhammad ne ya kira shi "wanda zai jagoranci malamai zuwa Aljanna."[4][2]