![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Tamil Nadu | |||
District of India (en) ![]() | Thoothukudi district (en) ![]() | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) ![]() | 19 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1799 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 628702 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en) ![]() |
Mudalur ƙauye ne a gundumar Thoothukudi ta Indiya. Ita ce ta farko kuma mazauna kauyen zalla Kiristoci ne. ’Yan mishan ne suka kafa ta a Kudancin Indiya tare da Kiristoci 28.[1] A yau tana da yawan jama'a fiye da mutane 4,500.[2]