![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
30 ga Yuli, 1975 - 13 ga Faburairu, 1976 ← Yakubu Gowon - Olusegun Obasanjo → | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Murtala Ramat Muhammed | ||
Haihuwa | jahar Kano, 8 Nuwamba, 1938 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Mutanen Fulani | ||
Mutuwa | Lagos,, 13 ga Faburairu, 1976 | ||
Yanayin mutuwa |
magnicide (en) ![]() | ||
Killed by | Buka Suka Dimka | ||
Ƴan uwa | |||
Ahali | Balaraba Ramat Yakubu | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Royal Military Academy Sandhurst (en) ![]() Kwalejin Barewa | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | soja da ɗan siyasa | ||
Kyaututtuka | |||
Aikin soja | |||
Fannin soja | Sojojin Ƙasa na Najeriya | ||
Digiri | Janar | ||
Ya faɗaci |
Yaƙin basasan Najeriya Congo Crisis (en) ![]() | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Janar Murtala Muhammad (An haifeshi a cikin garin Kano, ranar tokas 8 ga watan Nuwanban shekara ta alif ɗari tara da talatin da takwas 1938 AC) dake Kasar Hausa Arewacin. Najeriya[1] (a jihar Kano),[2]yayi makarantar sa ne a makarantar da ake kira Royal Military Academy Sandhurst dake Kwalejin Barewa.[3]
Murtala Muhammad yana da yan uwa wanda ya haɗa da Balarabe Ramlat Yakubu. Janar Murtala Muhammad ya kasan ce yana jin yaruka biyu zuwa uku wanda suka hada da Hausa[4],Turanci[5] da kuma Yaren Pidgins na Najeriya.
Murtala Muhammad yana da Sana'a guda biyu Wanda ya hada da Soja kuma shi dan Siyasa[6] ne. A fannin Soja Murtala Muhammad ya kasan ce sojan ƙasa.
Murtala Muhammad yakai mukamin Janar a cikin gidan sojan ƙasa.