Mustafa Karshoum | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 6 Disamba 1992 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Sudan | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Mustafa Mohamed Abdelgader Karshoum (an haife shi a ranar 6 ga Disambar 1992), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Sudan wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Al-Merreikh da tawagar ƙasar Sudan . [1]