Musulunci a Guinea-Bissau | |
---|---|
Islam of an area (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Islam on the Earth (en) da religion in Guinea-Bissau (en) |
Facet of (en) | Guinea-Bissau |
Ƙasa | Guinea-Bissau |
Musulunci a Guinea-Bissau shine babban addini na ƙasar, wanda aka kiyasta kusan kashi 70%[1] na kusan 1.4. yan kasa miliyan ne mabiya.[2] Mafi rinjaye kusan kashi 92% 'yan akidar Sunna ne na mabiya mazhabar Malikiyya, tare da tasirin Sufaye.[3] Kimanin kashi 6% na musulmai mabiya mazhabar Shi'a ne da kashi 2% mabiya Ahmadiyya ma suna nan.[4] [5]