Mutanen Anioma | |
---|---|
Anioma (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | jahar Delta |
Anioma sune ƙabilun Ibo a jihar Delta . Sun mamaye gundumar sanata mai wakiltar Delta ta Arewa, wanda ya ƙunshi Enuani (Oshimili / Aniocha), Ika, da shiyyoyin ilimin Ukwuani / Ndokwa na jihar Delta .
Anioma na nufin "Landasa Mai Kyau" a cikin yaren Igbo kuma tana da kimanin mutane kusan miliyan 1.8.