Mutanen Dubasyin

Mutanen Dubasyin

Dubasiyin ƙabila ce mai yawan mutane sama da 50,000 a Sudan . Wannan ƙabila tana jin Larabci na Sudan . Suna cikin rukunin mutanen Larabawa, Sudan. Addinin farko da ƴan dubasiyya ke yi shi ne Musulunci.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne