Jimlar yawan jama'a | |
---|---|
1,200,000 | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Benin, Ghana da Togo |
Tém (wanda kuma aka sani da Temba ko Kotokoliare) ƙabila ce ta Togo, to amma kuma ana samunta a Benin da Ghana. An ba da rahoton cewa akwai kusan 417,000 na Tém, tare da 339,000 a Togo, 60,000 a Ghana da 18,000 a Benin. Suna jin yaren Tem.[1]