Jimlar yawan jama'a | |
---|---|
350,000 | |
Harsuna | |
Harshen Bokyi |
Mutanen Boki (Bokyi) (wanda aka fi sani da suna Nki ) ƙabila ce da aka samo a jihar Kuros Riba, ta Nijeriya. Mutanen Boki galibi manoma ne wadanda kuma suka dogara da daji. Suna magana da yaren Bokyi, ɗaya daga cikin yarukan Bendi . A cikin shekarar 1979, yawan Bokyi ya wuce 190,000.[1][2]