Wata yar gasar sarauniyar Kyau ta (Miss Agbarho) - Ta fito daga Ƙabilar Urhobo - Agbarho - Jihar Delta - Najeriya Auren bikin gargajiya na Kabilar UrhoboMutanen Urhobo
Mutanen Urhobo kabila ce a kudancin Najeriya. Su ne manyan kabilun jihar Delta. Mutanen Urhobo suna magana da yaren Urhobo.