![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
Wikimedia bot (en) ![]() |
Bangare na | Wikipedia |
Uses (en) ![]() |
MediaWiki Action API (en) ![]() |
Bot na Wikipidiya bot ne na Intanet (tsarin kwamfuta) waɗanda ke yin ayyuka masu sauƙi, maimaitawa akan Wikipidiya. Ɗaya daga cikin fitattun misali na bot ɗin intanet da ake amfani da shi a Wikipidiya shine Lsjbot, wanda ya samar da miliyoyin gajerun maƙalai a cikin nau'ikan yare daban-daban na Wikipidiya.[1]