My demon | ||||
---|---|---|---|---|
Asali | ||||
Asalin suna | 마이데몬 | |||
Asalin harshe |
Korean (en) ![]() | |||
Ƙasar asali | Koriya ta Kudu | |||
Yanayi | 1 | |||
Episodes | 16 | |||
Characteristics | ||||
Genre (en) ![]() |
romantic comedy (en) ![]() ![]() | |||
During | 66 Dakika | |||
'yan wasa | ||||
Kim Yoo-jung (en) ![]() Song Kang (en) ![]() Lee Sang-yi (en) ![]() Kim Hae-suk (en) ![]() Kim Tae-hun (en) ![]() Jo Yeon-hee (en) ![]() | ||||
Screening | ||||
Asali mai watsa shirye-shirye |
SBS TV (en) ![]() | |||
Lokacin farawa | Nuwamba 24, 2023 | |||
Lokacin gamawa | Janairu 20, 2024 | |||
External links | ||||
programs.sbs.co.kr… | ||||
Specialized websites
| ||||
Chronology (en) ![]() | ||||
|
My Demon (Yaren Koriya: 마이 데몬) shirin talabijin ne mai dogon zango na Koriya ta Kudu wanda ya kunshi jarumai Kim Yoo-jung, Song Kang, Lee Sang-yi, da Kim Hae-sook.[1] An sake shi a SBS TV daga ranar 24 ga Nuwamba, 2023, zuwa 20 ga Janairu, 2024, kowace Juma'a da Asabar a 22:00 (KST).[2] Hakanan ana samunsa akan Wavve a Koriya ta Kudu, da kuma akan Netflix a cikin zaɓaɓɓun yankuna.[3]