Nabih Berri | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
20 Oktoba 1992 - ← Hussein el-Husseini (en)
1980 - ← Hussein el-Husseini (en)
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Garin Bo, 28 ga Janairu, 1938 (86 shekaru) | ||||||
ƙasa | Lebanon | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta | Lebanese University (en) | ||||||
Harsuna | Larabci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Aikin soja | |||||||
Ya faɗaci |
Lebanese Civil War (en) South Lebanon conflict (en) 2006 Lebanon War (en) Israel–Hamas War (en) | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci | ||||||
Jam'iyar siyasa | Amal Movement (en) | ||||||
nabihberry.com |
Nabih Mustafa Berri ( an haife shi 28 ga watan Janairu shekara ta 1938) ɗan siyasan Lebanon ne wanda ke aiki a matsayin Kakakin Majalisar Lebanon tun 1992. Shi ne shugaban kungiyar Amal da reshenta na majalisar dokoki, Development and Liberation Bloc .