![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sekondi-Takoradi, 21 Nuwamba, 1982 (42 shekaru) |
ƙasa | Ghana |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Sidiku Buari |
Ma'aurata | Jim Iyke |
Ahali | Shaida Buari |
Karatu | |
Makaranta |
University of Ghana Mfantsiman Girls Senior High School (en) ![]() |
Matakin karatu | Digiri |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da darakta |
Muhimman ayyuka |
Agony of Christ Heart of Men (fim) Holding Hope Chelsea (fim) Checkmate Single and Married American driver |
Kyaututtuka | |
IMDb | nm2790044 |
Nadia Buari (an Haife ta 21 ga watan Nuwamba,Shekara ta 1982)[1] yar wasan kwaikwayo ce daga Ghana. An kaddamar da ita har saubiyu a matsayin Jaruma da tafi fice a Kyautar Fina-Finan Afirka a shekarar 2009.[2]