Naijaloaded shahararren shafin yanar gizo na kiɗa ne na Najeriya wanda Makinde Azeez ya kafa a shekarar 2009.[1][2][3] An zabe shi a matsayin wanda zai iya samun lambar yabo a City People Entertainment Awards na shekarar 2017 da 2018 da The Beatz Awards 2016 a matsayin "Mujallar Kiɗa Mafi Kyawu".[4][5][6]