![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Agege, 10 Mayu 1991 (33 shekaru) |
ƙasa |
Najeriya Birtaniya |
Karatu | |
Makaranta |
Christ The King Sixth Form College (en) ![]() |
Harsuna |
Yarbanci Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a |
rapper (en) ![]() |
Artistic movement |
hip-hop (en) ![]() |
Kayan kida | murya |
Jadawalin Kiɗa |
Marlian records (en) ![]() |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm11955461 |
jenitv.com… |
Azeez Adeshina Fashola (an haife shi a ranar 10 ga watan Mayu shekarata alif dubu daya da Dari Tara da casa'in da ɗaya (1991)), wanda aka fi sani da Naira Marley, mawaƙin Najeriya ne kuma marubuci. An san shi a matsayin shugaban magoya bayan sa mai rikici, wato"Marlians".