Birnin Nairobi, babban birnin ƙasarNairobi.Dogon raƙumin Dawa a Gidan shakatawa na Kasa da ke NairobiNairobi
Nairobi birni ne, da ke a lardin Nairobi, a ƙasar Kenya. Shi ne babban birnin ƙasar Kenya kuma da babban birnin yankin Nairobi. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, akwai jimilar mutane 6,547,547 (miliyan shida da dubu biyar da arba'in da bakwai da dari biyar da arba'in da bakwai) a birnin. An gina Nairobi a shekara ta 1899.