Nama | |
---|---|
abinci, intermediate good (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | |
![]() | |
Kayan haɗi |
muscle (en) ![]() ![]() ![]() |
Tarihi | |
Mai tsarawa |
Mammalia (mul) ![]() ![]() ![]() |
Nama: wani sinadari ne wanda yake da amfani a jikin dan Adam, idan yaci tahanyar kara masa lafiya.[1] Kuma ana samun namane tajikin dabbobi da dama kamarsu: shanu, rakumi, akuya, rago, kaza, talotalo, kifi, agwagwa, zabo da dai sauransu.