![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 8 ga Maris, 1957 (68 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Sana'a | |
Sana'a |
wheelchair tennis player (en) ![]() |
Mahalarcin
|
Nancy Olson (an haife ta Maris 8, 1957 a Stony Point, New York) 'yar wasan tennis ce ta keken hannu ta Amurka. Ta fafata a wasannin Paralympic guda biyu, inda ta lashe lambobin azurfa biyu.[1]