Narendra Damodardas Modi[1][2] an haife shi 1950 dan siyasa ne Shi memba ne na jam'iyyar Bharatiya Janata (BJP)[3] da kuma Rashtriya Swaywsevak Sawgh (RSS), wani kungiyar agaji na Paramilitary Paramilitary ne. Shi ne Firayim Minista mafi dadewa daga wajen Majalisa ta Indiya.[4][5][5][6]