![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Omdurman, 1980 (44/45 shekaru) |
ƙasa | Sudan |
Karatu | |
Makaranta |
Nelson Mandela University Jami'ar Khartoum Linköpings universitet (mul) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
physicist (en) ![]() ![]() |
Employers | Jami'ar Neelain |
Kyaututtuka |
gani
|
Nashwa Abo Alhassan Eassa masaniya ce a fannin kimiyyar nano-particle daga Sudan. Mataimakiyar farfesa ce a fannin ilimin kimiyyar lissafi a Jami'ar Al-Neelain da ke Khartoum.[1]
<ref>
tag; no text was provided for refs named nashwa