![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Kanada |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Nekpen Obasogie marubuci ɗan Najeriya ne mazaunin Kanada. Ita ce marubucin littafin Great Benin: The Alcazar of Post-Colonial Culture . A cikin shekara ta 2022, ta sami lambar yabo ta Pen don gudunmawar da ta bayar don inganta al'adun Benin . A cikin 2022, ta ƙaddamar da ranar Harshen Edo na shekara-shekara a duk duniya, wanda shine 13 ga Agusta kowace shekara.[1]