![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Akwa Ibom South
3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007 ← Helen Esuene - Akon Eyakenyi → District: Akwa Ibom South | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Oron, 1953 (71/72 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
University of Houston (en) ![]() | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Nelson Asuquo Effiong (an haife shi a shekara ta 1953 a Oron, Akwa Ibom) ɗan siyasar Najeriya ne kuma sanata mai wakiltar Akwa Ibom ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya.[1] Ya kuma kasance ɗan majalisar dokokin jihar Akwa Ibom daga 1992 zuwa 2007.[2][3]
A shekara ta 2015 aka zaɓe shi a matsayin majalisar dattawa a ƙarƙashin jam’iyyar People’s Democratic Party (Nigeria) sannan ya koma APC a shekara ta 2017.[4][5][6][7]