![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Aotearoa (mi) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
God Defend New Zealand (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«100% Pure» «100% Pur» | ||||
Suna saboda |
Zeeland (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Wellington | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,118,700 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 19.1 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Māori (en) ![]() New Zealand Sign Language (en) ![]() Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Australasia (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Yawan fili | 268,021 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Aoraki / Mount Cook (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Taieri Plain (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Colony of New Zealand (en) ![]() ![]() | ||||
1841: Crown colony (en) ![]() 26 Satumba 1907: Dominion of the British Empire (en) ![]() 13 Disamba 1986: Ƴantacciyar ƙasa | |||||
Muhimman sha'ani |
Statute of Westminster 1931 (en) ![]() | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
parliamentary monarchy (en) ![]() | ||||
Majalisar zartarwa |
Government of New Zealand (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
New Zealand Parliament (en) ![]() | ||||
• monarch of New Zealand (en) ![]() | Charles, Yariman Wales (8 Satumba 2022) | ||||
• Prime Minister of New Zealand (en) ![]() |
Christopher Luxon (en) ![]() | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Supreme Court of New Zealand (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 255,551,704,626 $ (2021) | ||||
Nominal GDP per capita (en) ![]() | 41,666.64 $ (2019) | ||||
Kuɗi |
New Zealand dollar (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.nz (mul) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +64 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
111 (en) ![]() | ||||
Lambar ƙasa | NZ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | govt.nz |
Newzealand ko Niyu Zilan[1] (da Turanci, New Zealand) kasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar newzealand Wellington ne; birnin mafi girman kasar Auckland ne. Sabuwar Zelandiya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 268,021. Newzealand tana da yawan jama'a 5,005,400, bisa, ga jimilla a shekarar 2020. Akwai tsibirai dari shida(600) a cikin kasar newzealand. Newzealand ta samu yancizen kanta a shekara ta 1907.
Firaministan kasar newzealand Jacinda Ardern ne daga shekara ta 2017.