![]() | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
7 ga Augusta, 1970 - 31 ga Augusta, 1970 ← Akwasi Afrifa - Edward Akufo-Addo (mul) ![]()
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Accra, 21 Mayu 1906 | ||||||
ƙasa | Ghana | ||||||
Mutuwa | 22 Disamba 1986 | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Yara | |||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Salem School, Osu (en) ![]() Kwalejin Ilimi ta Presbyterian, Akropong | ||||||
Harsuna | Turanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | mai shari'a, Lauya, ɗan siyasa da shugaba | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa |
Alliance of Independent Social Democrats (en) ![]() |
Raphael Nii Amaa Ollennu, (21 ga Mayu 1906 - 22 Disamban shekarar 1986) ya kasance masanin shari’a da alkali wanda ya zama Alkalin Kotun Koli na Ghana daga 1962 zuwa 1966, mukaddashin Shugaban Ghana a Jamhuriya ta Biyu daga 7 ga watan Agusta 1970 zuwa 31 ga Agustan shekara ta 1970 da Shugaban Majalisar Ghana na daga 1969 zuwa 1972.