![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Glasgow, 21 ga Afirilu, 1989 (35 shekaru) |
ƙasa | Birtaniya |
Karatu | |
Makaranta |
University of Glasgow (en) ![]() St Mungo's Academy (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
professional wrestler (en) ![]() ![]() |
Nauyi | 53 kg |
Tsayi | 155 cm |
IMDb | nm3842656 |
Nicola Glencross (an haife ta 21 Afrilu 1989) Yar kokawa ƙwararren yar ƙasar Scotland ce. An rattaba hannun ta zuwa WWE inda take yin tambarin SmackDown a ƙarƙashin sunan zobe Nikki Cross kuma memba ce na ƙungiyar Wyatt Sicks. A cikin WWE, ita ce tsohuwar Gwarzon Mata ta Raw, sau uku WWE Women's Tag Team Champion, da kuma 11-lokaci kuma na ƙarshe WWE 24/7 Champion.