Oku Ampofo

Oku Ampofo
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 4 Nuwamba, 1908
ƙasa Ghana
Mutuwa 1998
Karatu
Makaranta University of Edinburgh (mul) Fassara
(1933 - 1939) Digiri a kimiyya : medicine (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a masu kirkira

Oku Ampofo (Amanase, 4 ga Nuwamba, 1908 - 1998) ɗan wasan Ghana ne. Ya zama dan Ghana na farko da ya karɓi tallafin karatu na gwamnati don yin karatun likitanci.[1]

  1. "Oku Ampofo – UncoverED" (in Turanci). Archived from the original on 2021-11-21. Retrieved 2020-08-27.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne