![]() | ||||
---|---|---|---|---|
أم درمان (ar) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Sudan | |||
State of Sudan (en) ![]() | Khartoum (en) ![]() | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,805,396 (2012) | |||
• Yawan mutane | 4,562.36 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 614.9 km² | |||
Altitude (en) ![]() | 178 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en) ![]() |
Omdurmán (Larabci: أم درمان, romanized: Umm Durmān ) babban birni ne a ƙasar Sudan. Shi ne birni na biyu mafi yawan jama'a a cikin ƙasar, birnin yana a Jihar Khartoum. Omdurman yana gefen yammacin kogin Nilu, kishiya da arewa maso yammacin babban birnin ƙasar Khartoum. Yana kan kogin Nilu kuma yana aiki a matsayin muhimmiyar cibiyar hanya, tare da kogin Nilu yana habɓaka sufuri har ma da ƙari.