![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Norway | ||||
Municipality of Norway (en) ![]() | Oslo Municipality (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 709,037 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 1,561.34 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 454.12 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Alnaelva (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 23 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Christiania (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1048 (Gregorian) | ||||
Ta biyo baya |
Christiania (en) ![]() | ||||
Muhimman sha'ani |
1952 Winter Olympics (en) ![]() | ||||
Patron saint (en) ![]() |
Hallvard Vebjørnsson (en) ![]() | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna |
Eirik Lae Solberg (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 0001–1299 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NO-03 | ||||
NUTS code | NO011 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | oslo.kommune.no |
.
Oslo shine Babban Birnin kasar Norway, an kirkire shine a shekarar 1040 da suna "Anslo", kuma shine birni mafi yawa a Norway. Ta hada da Yanki da kuma municipality. an kafa ta ne a matsayin kaupstad ko wurin kasuwan ci a shekarar 1048 daga 'Harald Hardrada', sannan aka maida birnin tazama bishopric a 1070 kuma babban birni a karkashin Haakon V na Norway a shekaran kusan 1300. Ƙungiyoyin Keɓaɓɓu da kasar Denmark daga 1397 to 1523 da kuma 1536 zuwa 1814 da kuma tare da Sweden daga Union between 1814 zuwa 1905 ta zamanto matsayin birnin kasashen biyu. Bayan ƙonewar birnin da wuta yayi a 1624, lokacin mulkin King Christian IV, sai aka Gina sabon birni a kusa da Akershus Fortress sannan aka Sa mata suna Christiania saboda girmama sarkin. Ta kasan ce an kafata ne a matsayin municipality (formannskapsdistrikt) a 1 January 1838. Kuma ana rubuta sunan birnin da Kristiania tsakanin 1877 da 1897 daga hukumomin jiha da ta birane. A 1925 an sauya sunan birnin da Oslo.
Oslo ita ce cibiyar tattalin arziki kuma cibiyar gwamnatin Norway. Kuma birni har wayau nan ne tushen kasuwancin Norwegian, bankuna, masana'antu da jigilolin jiragen ruwa. Kuma muhimmiyar kafa ce na masana'antun jiragen ruwa da kasuwancin Harkokin da suka shafi ruwa a nahiyar Turai. The city is home to many companies within the maritime sector, some of which are among the world's largest shipping companies, shipbrokers and maritime insurance brokers. Oslo is a pilot city of the Council of Europe and the European Commission intercultural cities programme.
Oslo is considered a global city and was ranked "Beta World City" in studies carried out by the Globalization and World Cities Study Group and Network in 2008.[1] It was ranked number one in terms of quality of life among European large cities in the European Cities of the Future 2012 report by fDi magazine.[2] A survey conducted by ECA International in 2011 placed Oslo as the second most expensive city in the world for living expenses after Tokyo.[3] In 2013 Oslo tied with the Australian city of Melbourne as the fourth most expensive city in the world, according to the Economist Intelligence Unit (EIU)'s Worldwide Cost of Living study.[4].
Tun daga 1 Juli alib 2017, municipalitin Oslo nada adadin mutane da suka kai 672,061, sannan yawan mutanen dake birnin daga 3 December 2018 sunkai 1,000,467.[5] cikin garin metropolitan area kuma sunkai yawan 1.71 miliyan.[6] yawan birnin na karuwa da sauri tun daga 2000, haka yasa ya zama birni mafi sauri dake kara yawa a cikin nahiyar Turai a lokacin.[7] Karuwar yafaru ne da kaso mai yawa daga yan'gudun hijira na duniya zuwa ƙasar, da ƙarin yawan haihuwa, da kuma hijira na ƙasa da ƙasa . Haka ya haifar da samun yawan yan'hijira a cikin birnin yake fin yawan Norwegian,[8] a birnin yawan ya fiye da kashi 25% na yawan yan'hijira idan aka hada mutanen dake tare da iyayen su yan'hijira an hada dasu.[9].
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help)
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help)
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help)