![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
1483 - 1514 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Masarautar Benin, 15 century | ||
ƙasa | Masarautar Benin | ||
Mutuwa | Birnin Kazaure da Masarautar Benin, 1504 (Gregorian) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Ewuare | ||
Abokiyar zama | Idia | ||
Yara |
view
| ||
Karatu | |||
Harsuna | Harshen Edo | ||
Sana'a | |||
Sana'a |
ruler (en) ![]() |
Ozolua, wanda aka fi sani da Okpame kuma daga baya aka fi sani da Ozolua n'Ibaromi (Ozolua the Conqueror), ya kasance Oba na Masarautar Benin daga 1480 har zuwa 1504. Ya fadada Masarautar sosai ta hanyar yaƙi kuma ya kara hulɗa da Daular Portugal. Ya kasance muhimmin Oba a tarihin Masarautar Benin kuma yana da mahimmanci a cikin al'adun gargajiya da bukukuwan yankin.