![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
República del Paraguay (es) Paraguái Tavakuairetã (gn) | |||||
|
|||||
| |||||
Take |
national anthem of Paraguay (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Paz y justicia» «Peace and justice» «Мир и справедливост» «You have to feel it!» «Heddwch a Chyfiawnder» | ||||
Suna saboda |
Paraguay River (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Asunción | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 6,811,297 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 16.75 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Yaren Sifen Guarani (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Latin America (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Yawan fili | 406,756 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Cerro Tres Kandú (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Paraguay River (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1811 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa |
Congress of Paraguay (en) ![]() | ||||
• President of Paraguay (en) ![]() |
Santiago Peña Palacios (en) ![]() | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Supreme Court of Paraguay (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 39,950,899,733 $ (2021) | ||||
Kuɗi |
Paraguayan guaraní (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo |
.py (mul) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +595 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
911 (en) ![]() | ||||
Lambar ƙasa | PY | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | paraguay.gov.py |
Faragwai ko Paraguay ƙasa ce dake a nahiyar Amurka a inda ake kira da Amurka ta kudu. Babban birnin ta itace Asunción wanda birnin na daya daga cikin mafi yawan alumma a kasar, da yawan mutane da suka fi dubu dari biyar da arba'in (540,000). Shugaban kasar shine Mario Abdo Benitez.