![]() | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||
30 Mayu 2019 - 6 ga Maris, 2023
22 Mayu 2019 - Election: 2019 South African general election (en) ![]()
1 ga Yuni, 2011 - 31 Oktoba 2018 ← Dan Plato
22 Satumba 2010 - 31 Mayu 2011 | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa |
Beaufort West (en) ![]() | ||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||
Karatu | |||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa |
Democratic Alliance (en) ![]() Pan Africanist Congress of Azania (en) ![]() Independent Democrats (en) ![]() |
Patricia de Lille (an haife ta a ran sha bakwai ga Fabrairu, a shekara ta 1951), ita ce shugaban birnin Cape Town (Afirka ta Kudu), daga zabensa a shekarar 2011 zuwa shekarar 2018 (daga shekarar 2018, shugaban birnin Cape Town Dan Plato ne).