Paul Sambo

Paul Sambo
Rayuwa
Haihuwa Jihar Bauchi, 27 ga Janairu, 1976 (49 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Hausawa
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi
Muhimman ayyuka King of Boys
IMDb nm5319729

Paul Sambo (anhaife shi a Janairu 27, 1976) ɗan fim ne a Nijeriya, jarumin Kannywood da Nollywood kuma mai shirya finafinai.[1]

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Prom

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne